Languages فارسی فارسى درى English اردو Azəri Bahasa Indonesia پښتو français ไทย Türkçe Hausa Kurdî Kiswahili Deutsche РУС Fulfulde Mandingue
Scroll down

Dangane Da SaminMu

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Tashar HadiTV Mu'assasa ce wadda ba ta kasuwanci ba da aka assasa ta a shekara ta 2004

Hadafin Asali na wannan Mu'assasa shi ne yada ingantacciyar koyarwar Ahalilbaiti (a.s) da Harsuna daban-daban na Duniya
Wannan Mu'assasa a halin yanzu tana watsa shirye-shiryenta ga masu kallo da Harsuna 15 wadanda suke a cikin Tashoshin Talabijin guda 8